- Kurya Madaro gunduma ce, a ƙarƙashin ƙaramar hukumar Kaura Namoda dake Jahar Zamfara, arewa maso yammacin Nigeria.
- Kurya Madaro an kafa ta bisa turbar musulunci a karkashin jagorancin Mujaddadi Shehu Usmanu danfodiyo fiye da shekara ɗari biyu da suka wuce.
- An sami sunan wannan gari daga yawaitar itatuwan Kurya shi yasa ake kiranta da suna Kurya ita kuma sarautar Madaro, an same tane sanadiyyar wata rijiya da aka isko mai ruwa kamar Madara, Adamu Kada da Ja'oji su suka kafa wannan gari na Kurya Madaro inda Babban su Dan Abore ya hurce garin Rawayya inda ya kafa nasa gari mai suna Rawayya, dukkansu ƙabilar Jallawane.
KURYA MADARO TA SAMU JAGORANCIN SARAKUNA GUDA GOMA SHA HUDU (14) A HALIN YANZU WUDANDA NA HADA DA:
- Madaro Adamu Kada
- Madaro Ja'oji
- Madaro Usman Mani
- Madaro Aliyu Dan Kada
- Madaro doshiro
- Madaro Atto
- Madaro Ciwake
- Madaro Muhammad Na Gabake
- Madaro Adamu
- Madaro Muhammadu Ɗan Alo
- Madaro Amadu Dan Iro
- Madaro Sama'ila
- Madaro muhammadu salati
- Madaro Mahmud Muhammadu Salati shine Ubanƙasar Kurya Madaro. Madaron KuryaMalam Abdulkadir (Liman Masallacin Jumuah na II, Kurya Madaro)
Allah ya taimaka
ReplyDeleteGood
ReplyDeleteThanks
ReplyDelete